AJAMI PROGRAMMING SCRIPT IDE

Gwada misalan (Try the examples located at the bottom of the page)

Rubuta umurni a nan

Kwafo misali ka zuba a nan (Just copy an example and paste)


Allo

Zane zai fito a nan

Allo

Rubutu zai fito a nan

Misalai (Examples)
Spaces(space bar) are very important, so do not remove any from the examples

# Rubutu
_rubuta "Barka Dai Duniya!"
# Lissafi
_rubuta "In kuka hada 2 da 2 za a samu"
_rubuta 2+2
# Zane 1
_zane
_zana dama kafa(100)
_zana kasa kafa(100)
_zana hagu kafa(100)
_zana sama kafa(100)
# Zane 2
_zane
_zana kwallo
# Zane 3
_zane
_zana kwallo mai kala ja
# Zane 4
_zane
_zana kwallo mai koren kala
# Zane 5
_zane
_rubuta "Na zana kwallo!"
_kalan zane kore
_zana kwallo mai koren kala
# Huda Huda Ta Daya
_rubuta "Ni ce Huda-Huda!"
_rubuta "Da wa nake magana? Mace ko Na miji? Shigar da 1 in mace, shigar da 2 in na miji"
jinsi=_lamba(_karbo())
_in jinsi==1 _yi
_rubuta "To menene sunanki?"
suna=_kalma(_karbo())
_rubuta "Barka dai "+suna+", yaushe aka haife ki?"
shekara=_lamba(_karbo())
shekaru=2016-shekara
_rubuta "Shekarunki "+ _kalma(shekaru)
_kokuma yi
_rubuta "To menene sunanka?"
suna=_kalma(_karbo())
_rubuta "Barka dai "+suna+", yaushe aka haife ka?"
shekara=_lamba(_karbo())
shekaru=2016-shekara
_rubuta "Shekarunka "+ _kalma(shekaru)
# Huda Huda Ta Biyu
_rubuta "Ni ce Huda-Huda! Kuma na iya kirge."
_rubuta "Da wa nake magana?"
suna=_kalma(_karbo())
_rubuta "Marhaba "+suna+", to gaya mini zuwa nawa ake so na kirga?"
kirgazuwa=_lamba(_karbo())
_in kirgazuwa _yafi 5 _yi
_rubuta "Lalle! Kirge na bai wuce 5 ba daga 1 zuwa 5 kawai na iya :)"
_kokuma yi
_kirga daga kirge _zuwa (kirgazuwa):
_rubuta kirge
_rubuta "Sai an jima "+ suna